Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Rejoice in
Ayoyi game da Rejoice in
Ina farin ciki da alkawarinka kamar yadda wani kan sami ganima mai girma.
Sa’ad da maganganunka suka zo, na cinye su; suka zama abin farin ciki zuciyata kuma ta yi murna, gama ana kirana da sunanka, Ya Ubangiji Allah Maɗaukaki.