Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Are profitable both for doctrine and practice
Ayoyi game da Are profitable both for doctrine and practice
Dukan Nassi numfashin Allah ne yana kuma da amfani don koyarwa, tsawatarwa, gyara da kuma horarwa cikin adalci,
domin mutumin Allah yă zama shiryayye sosai saboda kowane kyakkyawan aiki.