Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Obey
Ayoyi game da Obey
Kafin in sha wahala na kauce, amma yanzu ina biyayya da maganarka.
Ya amsa ya ce, “Mahaifiyata da ’yan’uwana, su ne waɗanda suke jin maganar Allah, suna kuma aikata ta.”
“Na bayyana ka ga waɗanda ka ba ni a duniya. Su naka ne; kai ka ba ni su sun kuma yi biyayya da maganarka.