Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Scriptures: Denunciations against those who add to, or take from

2 ayoyi · 108 fannoni

Ayoyi game da Denunciations against those who add to, or take from

  1. Ina yin wa duk wanda ya ji kalmomin annabcin wannan littafi gargaɗi. Duk wanda ya ƙara wani abu a kansu, Allah zai ƙara masa annoban da aka bayyana a littafin nan.

  2. Duk wanda kuma ya yi ragi a kalmomi daga littafin annabcin nan, Allah zai ɗauke rabonsa na itacen rai da kuma na birnin nan mai tsarki, waɗanda aka bayyana a littafin nan.