Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: Water sweetened
Ayoyi game da Water sweetened
Sai Musa ya yi kuka ga Ubangiji, Ubangiji kuwa ya nuna masa wani itace. Sai ya jefa shi cikin ruwan, sai ruwan ya zama mai daɗi. A can Ubangiji ya yi musu doka da farilla, a can kuma ya gwada su.