Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: Amalek vanquished
Ayoyi game da Amalek vanquished
Muddin hannun Musa yana a miƙe, sai Isra’ilawa su yi ta cin nasara, amma da zarar hannunsa ya sauka, sai Amalekawa su yi ta cin nasara.
Sa’ad da hannuwan Musa suka gaji, sai Haruna da Hur suka ɗauki dutse suka sa ya zauna a kai. Sa’an nan su kuma suka tsaya gefe da gefe, suna riƙe da hannuwansa har fāɗuwar rana.
Sai Yoshuwa kuwa ya ci nasara a kan Amalekawa da takobi.