Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: Many miracles
Ayoyi game da Many miracles
Kowa ya cika da tsoro, manzannin kuwa suka aikata abubuwan banmamaki da alamu masu yawa.
Manzannin suka yi ayyukan da alamu masu banmamaki masu yawa a cikin mutanen. Dukan masu bi kuwa sukan taru a Shirayin Solomon.