Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: An unclean spirit cast out
Ayoyi game da An unclean spirit cast out
Ta yi ta faɗin haka har kwanaki masu yawa. A ƙarshe Bulus ya damu ƙwarai sai ya juya ya ce wa aljanin, “A cikin sunan Yesu Kiristi na umarce ka, ka rabu da ita!” Nan take aljanin ya rabu da ita.