Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: Syrians restored to sight
Ayoyi game da Syrians restored to sight
Bayan suka shiga birnin, sai Elisha ya ce, “Ubangiji, ka buɗe idanun mutanen nan don su gani.” Sa’an nan Ubangiji ya buɗe idanunsu suka ga kansu a tsakiyar Samariya.