Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: Special miracles
Ayoyi game da Special miracles
Allah ya yi ayyukan banmamakin da suka wuce misali ta hannu Bulus,
har ma ana kai hankicif da adikan da suka taɓa jikinsa wa marasa lafiya, suka kuwa warke daga cututtukansu mugayen ruhohi kuma suka rabu da su.