Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: Dagon's house pulled down
Ayoyi game da Dagon's house pulled down
Samson ya ce, “Bari in mutu tare da Filistiyawa!” Sa’an nan da dukan ƙarfinsa ya tura haikali ya fāɗa a kan shugabanni da dukan mutanen da suke ciki. Ta haka ya kashe mutane da yawa fiye da yayinda yake da rai.