Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: Lice brought
Ayoyi game da Lice brought
Suka yi haka, da Haruna ya miƙa hannunsa da sandan, ya bugi ƙurar ƙasa, sai ƙwari masu cizo suka fito a kan mutane da dabbobi. Dukan ƙurar, ko’ina a ƙasar Masar ta zama cinnaku.