Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: A child restored to life
Ayoyi game da A child restored to life
Ubangiji kuwa ya ji kukan Iliya, sai ran yaron ya dawo masa, ya kuma rayu.
Iliya ya ɗauki yaron ya sauko da shi daga ɗakin sama zuwa cikin gida. Ya ba da shi ga mahaifiyarsa, ya ce, “Duba, ɗanki yana da rai!”