Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: Hail removed
Ayoyi game da Hail removed
Sai Musa ya tashi daga gaban Fir’auna, ya fita daga birni. Da ya miƙa hannuwansa ta wajen Ubangiji, sai tsawa da ƙanƙara suka tsaya, kwararowar ruwa kuma ta ɗauke.