Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: Hand made leprous
Ayoyi game da Hand made leprous
Sa’an nan Ubangiji ya ce, “Sa hannunka cikin rigarka.” Sai Musa ya sa hannunsa cikin rigarsa, sa’ad da ya fitar da shi, sai hannun ya a kuturce fari fat, kamar ƙanƙara.