Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: Hail brought
Ayoyi game da Hail brought
Da Musa ya miƙa sandansa sama, sai Ubangiji ya aiko da tsawa da ƙanƙara, da walƙiya har ƙasa. Ta haka Ubangiji ya yi ruwan ƙanƙara a bisa ƙasar Masar;