Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: Jeroboam's hand withered
Ayoyi game da Jeroboam's hand withered
Sa’ad da Yerobowam ya ji abin da mutumin Allah ya tā da murya ya faɗa game da bagaden Betel, sai ya miƙa hannunsa daga bagaden ya ce, “Ku kama shi!” Amma sai hannun da ya miƙa ya yanƙwane, har bai iya janye shi ba.