Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: The first-born destroyed
Ayoyi game da The first-born destroyed
Da tsakar dare, sai Ubangiji ya karkashe dukan ’ya’yan fari a ƙasar Masar, tun daga ɗan farin Fir’auna, wato, magājinsa, har zuwa ɗan fari na ɗan sarƙa da yake kurkuku, har da ’ya’yan fari na dabbobi.