Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: Hand healed
Ayoyi game da Hand healed
Sai Ubangiji ya ce, “Yanzu, mayar da hannunka a rigarka.” Sai Musa ya sa hannunsa cikin rigarsa, da ya fitar da shi, sai hannun ya koma kamar sauran jikinsa.