Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: River turned into blood
Ayoyi game da River turned into blood
Musa da Haruna suka yi yadda Ubangiji ya umarta. Ya ɗaga sandansa a gaban Fir’auna da bayinsa, ya bugi ruwan Nilu, dukan ruwan kuwa ya zama jini.