Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: A lion killed
Ayoyi game da A lion killed
Ruhun Ubangiji kuwa ya sauko masa da ƙarfi, ya sa ya yaga zakin kashi biyu da hannu kamar yadda akan yayyage ɗan akuya. Sai dai bai gaya wa iyayensa abin da ya yi ba.