Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: Waters healed
Ayoyi game da Waters healed
Sai ya tafi maɓulɓular ruwan yana watsa gishirin a ciki, yana cewa, “Ga abin da Ubangiji ya ce, ‘Na warkar da ruwan nan. Ba zai ƙara jawo mutuwa, ko yă hana ƙasar ba da amfani ba.’ ”
Ruwan ya tsabtacce har yă zuwa yau, bisa ga faɗin Elisha.