Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: Water from rock in Horeb
Ayoyi game da Water from rock in Horeb
Zan tsaya a can a gabanka, kusa da dutsen Horeb. Ka bugi dutsen, ruwa kuwa zai fito daga gare shi domin mutane su sha.” Sai Musa ya yi haka a idon dattawan Isra’ila.