Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: The withered hand restored
Ayoyi game da The withered hand restored
Sai sarki ya ce wa mutumin Allah, “Ka roƙi Ubangiji Allahnka, ka kuma yi addu’a domina don hannuna ya warke.” Saboda haka mutumin Allah ya yi roƙo ga Ubangiji, hannun sarki kuwa ya warke, ya kuma zama kamar yadda yake a dā.