Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: The gates of Gaza carried away
Ayoyi game da The gates of Gaza carried away
Amma Samson ya yi kwanciyarsa har tsakiyar dare. Sa’an nan ya tashi ya kama ƙofofin birnin, tare da madogarai biyunsu, ya tumɓuke, ya aza su a kafaɗarsa, ya kai su kan dutsen da yake a fuskantar Hebron.