Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: Lame man cured
Ayoyi game da Lame man cured
Ta wurin kama hannunsa na dama, ya taimake shi ya miƙe, nan take ƙafafu da idon sawun mutumin suka yi ƙarfi.
sai ya ɗaga murya ya ce, “Tashi ka tsaya kan ƙafafunka!” Da jin haka, sai mutumin ya yi wuf ya kuma fara tafiya.