Zererah
An kuma san shi da: Zererath
32.2600, 35.5700 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Zererah
Sa’ad da aka busa ƙahonin nan ɗari uku sai Ubangiji ya sa Midiyawa suka yi ta saran juna. Mayaƙan suka gudu zuwa Bet-Shitta wajen Zerera har zuwa yankin Abel-Mehola kusa da Tabbat.