Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Miracles Wrought Through Servants of God: A man restored to life
Ayoyi game da A man restored to life
Wata rana yayinda waɗansu Isra’ilawa suke binne wani mutum, farat ɗaya sai ga mahara; saboda haka suka jefar da gawar mutumin a kabarin Elisha. Da gawar ta taɓa ƙasusuwan Elisha, sai mutumin ya farka, ya tashi ya tsaya da ƙafafunsa.