Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: When foreigners to be circumcised
Ayoyi game da When foreigners to be circumcised
Ko haifaffe a gidanka ko an sayo da kuɗi, dole a yi musu kaciya. Alkawarina cikin jikinku zai kasance madawwamin alkawari.
Aka yi wa kowane namiji a gidan Ibrahim kaciya, da waɗanda aka haifa a gidansa, da waɗanda aka sayo da kuɗi daga baƙo.
Duk bawan da kuka sayo, yana iya ci, in dai an yi masa kaciya,