Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Heartily, as to the Lord, and not to men
Ayoyi game da Heartily, as to the Lord, and not to men
Ku yi aikinku da kyakkyawar niyya, sai ka ce ga Ubangiji kuke yi, ba mutane ba.
Kome kuke yi, ku yi shi da dukan zuciyarku, sai ka ce ga Ubangiji kuke yi, ba ga mutum ba.