Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Sometimes intermarried with their master's family
Ayoyi game da Sometimes intermarried with their master's family
Sheshan ba shi da ’ya’ya maza, sai ’ya’ya mata kawai. Yana da bawa mutumin Masar mai suna Yarha.
Sheshan ya ba da ’yarsa aure ga bawansa Yarha, ta kuwa haifa masa Attai.