Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: To be esteemed worthy of their hire
Ayoyi game da To be esteemed worthy of their hire
Ku zauna a wannan gidan, kuna ci kuna shan duk abin da suka ba ku, gama ma’aikaci ya cancanci albashinsa. Kada ku yi yawan sāke masauƙi, daga gida zuwa gida.