Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Called hireling

3 ayoyi · 147 fannoni

Ayoyi game da Called hireling

  1. “Mutum bai sha wahalar aiki ba a duniya? Rayuwarsa ba kamar ta wanda aka yi hayarsa ba ne?

  2. Wanda aka ɗauko haya ba shi ne makiyayi mai tumakin ba. Saboda haka sa’ad da ya ga kyarkeci yana zuwa, sai yă sheƙa da gudu yă bar tumakin. Sai kyarkecin yă kai wa garken hari, yă kuma watsar da su.

  3. Mutumin yakan gudu don shi ɗan haya ne kawai, bai kuwa damu da tumakin ba.