Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Called bondmen

2 ayoyi · 147 fannoni

Ayoyi game da Called bondmen

  1. Mutanen dai suka firgita sa’ad da aka ɗauke su zuwa gidansa. Suka yi tunani, “An kawo mu nan ne saboda azurfan da aka sa a cikin buhunanmu da farko. Yana so yă fāɗa mana, yă kuma sha ƙarfinmu, yă ƙwace mu kamar bayi, yă kuma kwashe jakunanmu.”

  2. In aka sami wani daga cikin bayinka da shi, zai mutu; sai sauran su zama bayin mai girma.”