Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Do not bear to be exalted
Ayoyi game da Do not bear to be exalted
“Akwai abubuwa uku da duniya kan yi rawan jiki, abubuwa huɗu da ba ta iya jurewa,
bawan da ya zama sarki, wawan da ya ƙoshi da abinci,
Mutane za su zalunci juna mutum da mutum, maƙwabci da maƙwabci. Yara za su rena tsofaffi, ƙasƙantacce zai rena mai daraja.