Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Servants of Naaman
Ayoyi game da Servants of Naaman
Sai bayin Na’aman suka je kusa da shi suka ce, “Baba, da a ce annabin ya ce ka yi wani abu mai wuya, da ba za ka yi ba? Balle fa cewa kawai ya yi, ‘Ka yi wanka ka kuma tsarkaka’!”