Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Not to serve them with eye-service, as men-pleasers

2 ayoyi · 147 fannoni

Ayoyi game da Not to serve them with eye-service, as men-pleasers

  1. Ku yi aiki sosai, ba don kawai ku gamshe su sa’ad da suke kallonku ba. Da yake ku bayin Kiristi ne, ku aikata nufin Allah da dukan zuciyarku.

  2. Bayi, ku yi biyayya ga iyayengijinku na duniya cikin kome; kada ku yi aikin ganin ido kamar masu neman yabon mutane, sai dai ku yi aiki tsakaninku da Allah, kamar masu tsoron Ubangiji.