Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: To be allowed to rest on the Sabbath
Ayoyi game da To be allowed to rest on the Sabbath
amma rana ta bakwai Asabbaci ne ga Ubangiji, Allahnka. A ranar ba za ka yi wani aiki ba, ko kai, ko ɗanka, ko ’yarka, ko bawa, ko baiwa, ko dabbarka, ko baƙon da yake zama tare da kai.