Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: To be submissive even to the froward

3 ayoyi · 147 fannoni

Ayoyi game da To be submissive even to the froward

  1. Abram ya ce, “Baiwarki tana a hannunki? Ki yi da ita yadda kika ga ya fi kyau.” Sai Saira ta wulaƙanta Hagar; saboda haka ta gudu daga gare ta.

  2. Sai mala’ikan Ubangiji ya ce mata, “Koma wurin uwargijiyarki Saira, ki yi mata biyayya.”

  3. Bayi, ku yi biyayya ga iyayengijinku da matuƙar ladabi, ba kawai ga waɗanda suke da kirki da masu sauƙinkai ba, amma har ga masu zafin rai ma.