Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Hebrew slaves serving their brethren to be treated as
Ayoyi game da Hebrew slaves serving their brethren to be treated as
“ ‘In ɗaya daga cikin mutanen ƙasarku ya talauta a cikinku, ya kuma sayar da kansa gare ku, kada ku sa yă yi kamar bawa.
Amma a ɗauke shi a matsayin ma’aikacin da aka ɗauka aiki, ko mazaunan da ba na ɗinɗinɗin ba a cikinku, sai yă yi muku aiki sai Shekara ta Murna.