Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: To be earnest in transacting their business

3 ayoyi · 147 fannoni

Ayoyi game da To be earnest in transacting their business

  1. Sa’an nan shi da mutanen da suke tare da shi suka ci, suka sha, suka kuma kwana a can. Kashegari da safe da suka tashi sai ya ce, “A sallame ni in koma wurin maigidana.”

  2. Amma ɗan’uwanta da mahaifiyarta suka ce, “Bari yarinyar ta ɗan zauna tare da mu kwana goma ko fiye, sa’an nan ka ta fi.”

  3. Amma ya ce musu, “Kada ku tsai da ni, tun da Ubangiji ya ba ni nasara a tafiyata. Ku sallame ni domin in tafi wurin maigidana.”