Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Maimed of injured by masters to have their freedom
Ayoyi game da Maimed of injured by masters to have their freedom
“In mutum ya bugi bawa ko baiwa a ido, har idon ya lalace, dole yă ’yantar da shi ko ita, maimakon ido.
In kuma ya fangare haƙorin bawa ko baiwa, dole yă ’yantar da bawan ko baiwar, a maimakon haƙorin.