Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Servants of the High Priest
Ayoyi game da Servants of the High Priest
Sai waɗansu suka fara tattofa masa miyau, suka rufe masa idanu, suka bubbuge shi da hannuwansu, suka ce, “Yi annabci!” Masu gadin kuma suka ɗauke shi, suka yi masa duka.