Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Male
Ayoyi game da Male
Saboda haka ya ce, “Ni bawan Ibrahim ne.
Ina da shanu da jakuna, tumaki da awaki, bayi maza da mata. Yanzu ina aika da wannan saƙo zuwa ga ranka yă daɗe, don in sami tagomashi a idanunka.’ ”