Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: More valuable than hired servants
Ayoyi game da More valuable than hired servants
Sa’ad da kuka ’yantar da shi kada ku damu, gama shekara shida ya yi muku bauta wadda ta ninka ta ɗan ƙodago. Ubangiji Allahnku kuwa zai albarkace ku a kome da kuke yi.