Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: To attend to their call
Ayoyi game da To attend to their call
Kamar yadda idanun bayi suna duban hannun maigidansu, kamar yadda idanun baiwa suna duban hannun uwargijiyarta, haka idanunmu suna duban Ubangiji Allahnmu, sai ya nuna mana jinƙansa.