Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Are brethren beloved in the Lord
Ayoyi game da Are brethren beloved in the Lord
ba kamar bawa kuma ba, sai dai fiye da bawa, a matsayin ƙaunataccen ɗan’uwa. Shi ƙaunatacce ne sosai a gare ni amma a gare ka ya ma fi zama ƙaunatacce, kamar mutum da kuma kamar ɗan’uwa a cikin Ubangiji.