Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Thieves unable to make restitution were sold as
Ayoyi game da Thieves unable to make restitution were sold as
amma in ya faru bayan wayewar gari, to, za a nemi alhakin jinin ɓarawon a hannun wanda ya bugi ɓarawon. “Ɓarawon da aka kama da abin da ya sata, dole yă yi cikakkiyar ramuwa, amma in ba shi da kome, dole a sayar da shi a biya abin da ya sata.