Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Persons devoted to the service of another so called
Ayoyi game da Persons devoted to the service of another so called
Tuna da maganarka ga bawanka, gama ka ba ni bege.
Baƙin da suka miƙa kansu ga Ubangiji don su bauta masa, su kuma ƙaunaci sunan Ubangiji, waɗanda kuma suke yin masa sujada, duk waɗanda suka kiyaye Asabbaci ba tare da ƙazantar da shi ba suka kuma riƙe alkawarina kankan,