Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Servants: Could not when set free demand wives or children procured during servitude
Ayoyi game da Could not when set free demand wives or children procured during servitude
In ya zo shi kaɗai, zai tafi ’yantacce shi kaɗai; amma in yana da mata a lokacin da ya zo, za tă tafi tare da shi.
In maigidansa ya yi masa aure, ta kuwa haifa masa ’ya’ya maza ko mata, matan da ’ya’yan, za su zama na maigidan, sai mutumin kaɗai zai tafi ’yantacce.